iqna

IQNA

Tehran (IQNA) magoya bayan Harka Islamiyya a Najeriya sun yi Allawadai da kakkausar murya kan wani fim na yin batunci da cin zarafinsu da masana'antar fina-finai ta Nollywood take shiryawa.
Lambar Labari: 3485186    Ranar Watsawa : 2020/09/14